iqna

IQNA

manyan kasashen duniya
Tehran (IQNA) shugaban kwamitin zartarwa na kungiyar Hizbullah Sayyid safiyuddin ya bayyana cewa, Amurka tana kan hanyar gushewa a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3486387    Ranar Watsawa : 2021/10/04

Tehran (IQNA) shugaban cibiyar Alkauthar a Turkiya ya bayyana cewa, juyin da marigayi Imam Khomeini ya jagoranta juyi ne na dukkanin raunana.
Lambar Labari: 3485977    Ranar Watsawa : 2021/06/03

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin masana kan harkokin tsaro da siyasar kasa da kasa, sun yi imanin cewa manyan kasashen duniya ne suke amfana da matsalar tsaro a Najeriya.
Lambar Labari: 3485529    Ranar Watsawa : 2021/01/06